Peppered Awara

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara
  2. Ruwa
  3. Ajino moto
  4. Gishiri
  5. Mangyada
  6. Attarugu, Albasa, tattasai
  7. Maggi
  8. Curry
  9. Onga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga Awara ta, sai na jika ruwa, ajino moto da gishiri. Bayan sun narke sai na zuba awarar a cikin ruwan. Na dora Mai a wuta bayan yayi zafi na tsamo a ruwan na soya ta. Haka xa ayi tayi har awarar ta kare.

  2. 2

    Nan kuma kayan miya ne, na yayyan ka albasa, attarugu da tattasai kuma na jajjaga.

  3. 3

    Gashi anan. Sai na xuba mai a kasko da yayi zafi sai na zuba kayan miya na zuba Maggi, gishiri, onga, curry.

  4. 4

    Bayan ya soyu sai na zuba soyayyar awarar na juya sosai, bayan minti 2 na sauke.

  5. 5

    Aci dadi Lafiya😋😋😋

  6. 6

    😋😋

  7. 7
  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Tata sisters
Tata sisters @cook_16272292
rannar
Bauchi State
cooking is one of my best hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes