#simple zobo

khadija Muhammad dangiwa
khadija Muhammad dangiwa @cook_20717950

Gadadi gasauki

#simple zobo

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Gadadi gasauki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupzobo
  2. sugar
  3. citta
  4. kaninfari
  5. cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiwanke zobonki kizuba atukunya kisaka citta dakaninfara

  2. 2

    Kidafashi yadafu sekitace kizuba sugar

  3. 3

    Kiyayyanka cucumber kisaka a firji ko kisaka kankar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija Muhammad dangiwa
rannar

sharhai

Similar Recipes