Awara mai miya

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Wannnan wani salo ne na sarrafa a wara domin na gaji da cinsa zalla, kuma yayi dadi matuka

Awara mai miya

Wannnan wani salo ne na sarrafa a wara domin na gaji da cinsa zalla, kuma yayi dadi matuka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 min
mutane 4 yawan
  1. Awara
  2. Tarugu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Onga ja
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

30 min
  1. 1

    Za,a yanka awara,sai ayi granding kayan miya, asa albasa da dan dama, za,a iya yankata daban a zuba idan anaso, sai a zuba mai a wuta a soya sama sama,sai a sa maggi da jan onga da curry sai a juyasu a tabbata maggin ya narke, sai a zuba ruwa kadan saboda anaso hadin ya ratsa cikin awaran,sai a zuba awara a juyasu su hade sai a dan rage wuta sosai,sai a rufe for 2min sai a sauke. Enjoy....

  2. 2
  3. 3

    Za,a iya cinsa da juice, hmmmm saima kum gwada zaku bani labari

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes