Chocolate Glaze

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupof icing sugar
  2. 2tablespoon of cocoa powder
  3. 2tablespoon of water
  4. Flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba icing sugar, cocoa powder a kwano a juya sai a kawo ruwan a zuba akai ajuya sosai sai a saka flavor aciki a juya

  2. 2

    Tanaaa 💃💃 💃 ayi glazing donut dashi😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes