Champman

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Wannan lemun ya da Dadi sosai

Champman

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan lemun ya da Dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 mn
mutum 2 yawan a

Umarnin dafa abinci

15 mn
  1. 1

    Zaki cire.kwallayen zatu ki markada tare da citta.da zai tunki tace Sai ki kawo Sprite kizuba kisa sugar syrup ki zuba fanta ki matse lemon tsami

  2. 2

    Sai ki Kuma tacewa kisa qanara ki zuba a glass cup kusha Dadi 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai

Similar Recipes