Jollof din shinkafa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
  1. shinkafa kofi2
  2. 4karas manya
  3. 2koren tattase manya
  4. 2albasa manya
  5. 7attarugu manya
  6. 5tattase manya
  7. nama rabin kilo
  8. 7maggi
  9. 1mai kofi
  10. tbspmasoro rabin
  11. tbspkananfari rabin
  12. tbspgarlic rabin
  13. kala pinch
  14. tbspcitta rabin

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko zaa soya kayan miya

  2. 2

    Se asa ruwa yatafasa

  3. 3

    Asa seasonings da spice

  4. 4

    Abari ya tafasa se awanke shinkafa a zuwa

  5. 5

    Idan ruwan ya tsotse se asa soyayyan nama

  6. 6

    Asa koren tattase da karas da kuma albasa

  7. 7

    Se bayan minti biyar asauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
rannar
Kano
Love to cook something new
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes