Jollof din taliya da kayan ciki

Najma
Najma @cook_13752724
Kano

Jollof din taliya da kayan ciki

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hour daya
biyar
  1. Taliya daya da rabi
  2. Tattase_guda hudu
  3. Attarugu_guda biyar
  4. Albasa_guda daya
  5. Tafarnuwa_kwallo daya babba
  6. Maggi_guda goma
  7. Mai_ludayi daya
  8. Soyayyen kayan ciki

Umarnin dafa abinci

hour daya
  1. 1

    Xaki yanka albasa ki jajjaga attarugu tattase da tafarnuwa Kisa Mai a tukunya yadanyi xafi Sai kisa albasanki da jajjagenki kisoyashi sosai idan ya soyu Kisa Maggi ki awani tukunya Kuma kizuba soyayyen kayan cikin ki Kisa ruwa kadan kidora sabida yayi laushi

  2. 2

    Kisa ruwa idan jajjagenki ya soyu ki rufe kibarshi ya tafasa idan ya tafasa seki kakkarya taliyanki ki zuba ki gauraya sosai kirufe ki rage wuta kibarshi ya nuna idan ruwa ya rage sauran kadan seki dauko kayan cikinki kixuba ki gauraya ki rufe ki barshi ya turara seki kwashe

  3. 3

    Aci shi a take yafi dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes