Farfesu kayan ciki da dankali

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wanna farfesu nayiwa mai ciwon suga ne Dan bansa maiba ko kadan iya man jiki naman ya isa yakuma yi masa dadi sosai dan ya cishine da funkason alkama.

Farfesu kayan ciki da dankali

wanna farfesu nayiwa mai ciwon suga ne Dan bansa maiba ko kadan iya man jiki naman ya isa yakuma yi masa dadi sosai dan ya cishine da funkason alkama.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

na mutum shida
  1. kayan ciki kilo daya
  2. albasa daya
  3. tafarnuwashida
  4. chitta danya biyu
  5. attarubu shida
  6. tumatir uku
  7. dandano shida
  8. kayan kanshi yadda kikeso
  9. dankali shida
  10. kwallon dabino hudu
  11. kori masala kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na wanke kayan ciki sosai saina zuba atukunya na Dora awuta nasa albasa, tafarnuwa, chitta, gishiri,kayan kanshi da kwallon dabino hudu saina dora awuta na barshi ya fara dahuwa sannan na gyara kayan miyana na jajjaga na kawo na zuba na barshi yayita dahuwa saida na tabbatar yayi laushi sannan nasa magi da sauran dandano da Dan kori masala na barshi ya gama hada jikinsa sai tashin kanshi na sauke shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes