Indomie da irish

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

Wannan girki yanada dadi sosai musamman lokacin breakfast kokuma lokacin da kikejin kwadayi 😂

Indomie da irish

Wannan girki yanada dadi sosai musamman lokacin breakfast kokuma lokacin da kikejin kwadayi 😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. 2Indomie
  2. 5Irish
  3. Tattasai da tarugu
  4. Oil kadan
  5. Curry

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki fere dankali ki yayyanka kanana ki tafasa sosai, ki dora wasu ruwa in suka tafasa ki zuba indomie

  2. 2

    Idan ta tafasa ki zuba curry, tattasai da tarugu da Irish dinki, ki barta ta dahu kisa oil kadan saiki barta for like 3 minutes shikenan, in kinaso zaki iyasa egg aciki......

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

Similar Recipes