Tayota/hikima

Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
Kano

Abun marmari da kowa ke sha'awar ci ga dan karan dadi

Tayota/hikima

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Abun marmari da kowa ke sha'awar ci ga dan karan dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Fulawa Kofi
  2. 1Suga kofi
  3. 1 tbspGishiri
  4. Ruwa kofi hudu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tanadi qarfen yin tayota/hikima shine babban jigo

  2. 2

    Sai ki daura mai yayi zafi sosae tare da qarfen,sai ki saka qarfen a kwabin fulawa sannan a mai idan ya soyu sai ki dauke haka zaki tayi har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes