Farfesun kayan ciki

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Maganin mura ckn sauki d gaugawa😋😋

Farfesun kayan ciki

Maganin mura ckn sauki d gaugawa😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
2mutane
  1. Kayan ciki
  2. Sinadaran dandano + kayan kamshi
  3. Mai kadan
  4. Kayan miya d kuma yankakken albasa
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Ki wanke kayan cki kizuba atukunya Mai tsafta

  2. 2

    Ki zuba ruwa isashahe tareda zuba sinadaran dandano amma sai yafara dahuwa tukuna

  3. 3

    Saiki zuba jajjagen ki na tarugu d albasa

  4. 4

    Zuba garlic d ginger da sinadaran ppsoup

  5. 5

    Saiki juya kirufe

  6. 6

    Shkenan yadahu asha a ije tissue akusa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

Similar Recipes