Buns

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Inaso nadafa abun karyawa kuma narasa mezanyi shine nashiga cookpad naduba sai nayi wannan buns din yayi dadi sosai kuma ga laushi

Buns

Inaso nadafa abun karyawa kuma narasa mezanyi shine nashiga cookpad naduba sai nayi wannan buns din yayi dadi sosai kuma ga laushi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi hudu
  2. madarar gari rabin kofi
  3. cupNarkakken buttaer quarter
  4. Kwai hudu
  5. chokaliBaking powder rabin
  6. Vanilla flavor
  7. Sugar rabin kofi
  8. Gishiri rabin chokalin shayi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakitankade fulawa kizuba a bowl sannan kizuba sugar da gishiri da sugar da baking powder sai kijujjuya komai yahade wuri daya sannan kidanyi rabi asakiya sai kifasa kwai kizuba sannan kizuba butter da flavor

  2. 2

    Sai kidama madarar sannan kizuba akai kikwabashi yayi laushi sosai amma kar kwabin yayi ruwa sosai kuma kar yayi kauri. Bayan kinkwaba sai kidaura pan a wuta kisa mai idan yayi zafi sai kisamo ludayi kirika sawa amai kina dibawa kina saka acikin mai kina soyawa har kigama

  3. 3

    Shikenan aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes