Dublan

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Yanada dadi sosai

Dublan

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

Yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi uku
  2. Mai chokali hudu
  3. chokaliBaking powder rabin
  4. Sugar chokali uku
  5. Gishiri rabin chokalin shayi
  6. Hadin sugar syrup
  7. Sugar kofi daya
  8. Ruwa kofi daya da rabi
  9. Ridi
  10. Lemun tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade fulawa kizuba a roba sai kizuba baking powder da gishiri da suga ki jujjuya sannan kiUba mai kisake jujjuyawa sosai yashiga jikin

  2. 2

    Sannan kisamo ruwa kizuba kadan ki kwabashi sosai sannan kirufe kibarta nadan wani lkci yasake sannan kidauka kisake kwabawa sai kirabata gida hudu ko fiyeda haka

  3. 3

    Sannan sai kidauko daya aciki sai ki murza tayi fadi sosai sannan ki yanyanka gefe gefen sannan sai kisake yankawa gida hudu kamar yanda kika ga nayi

  4. 4

    Sannan kidauko daya aciki sai ki nadeta kamar haka sannan kidauko wuka kiyankata kamar haka

  5. 5

    Sai kibude cikinta sai ki barbada fulawa akai sannan kidauko dayan gefen kihada da dayan kamar yanda kikaga nayi

  6. 6

    Sannan kisake nadota kamar haka sai kidaura mai a wuta idan yayi zafi sai kisoya

  7. 7

    Kidaura tukunya a wuta kisa ruwa sai kixuba sugar kibarta tayi ta dahuwa har yayi kauri sai kisauke

  8. 8

    Sannan kimatse lemun sami aciki sai kizuba ridi sanan kijujjuya sai kirika sumbula dublan din aciki kina cirewa har kigama

  9. 9

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes