Fish Ball known as Kwan Boris

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Yummy yummy just Try it & Thank me Later😋👌

Fish Ball known as Kwan Boris

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yummy yummy just Try it & Thank me Later😋👌

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hour
mutane 2 yawan
  1. 3Kifi madaidata guda
  2. Kayan miya tarugu tattasar albasa
  3. Maggy da kayan kamshi
  4. 2Sinadaran dandano dakuma kwai
  5. Mai ma soya

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    Ga kayan hadina

  2. 2

    Ki tafasa ki kwashe

  3. 3

    Ki ciccire kayan

  4. 4

    Kisa jajjagen kayan miya acki

  5. 5

    Maggy dakuma kayan kamshi

  6. 6

    Ki jujjuya saiki fara molding kamar haka

  7. 7

    Kamar haka

  8. 8

    Kifasa kwai kisaka ck kina tsomawa kina soyawa

  9. 9

    Shhkenan ya kammala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes