Tuwon shinkafa miyar kubewa

Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
Abuja Nigeria

Abinci gargaji ne mai dadin gaske😋bashi da wahalar girkawa

Tuwon shinkafa miyar kubewa

Abinci gargaji ne mai dadin gaske😋bashi da wahalar girkawa

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kubewa
  2. Albasa
  3. Nama, nidai nayi amfani da naman kaza
  4. Daddawa
  5. Maggi
  6. Mai
  7. Ginger
  8. Garlic
  9. Kanumfari, masoro, kimba, gyadar yarbawa
  10. Kanwa
  11. Tattase da tomato
  12. Ruwa
  13. Crayfish
  14. Sai shinkafa kuma zaki tanadi shinkafar tuwo da ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Kafin kifara girki daman kin tafasa namanki ko kazarki kin ajiye agefe, sai ki yanka albasa kisoyata da mai tasoyu sama sama sai kizuba tomato da tattase

  2. 2

    Kiyita soyawa sai kizuba daddawa, crayfish,ginger,garlic, masoro, kimba,gyadar yarbawa kisoya su tare

  3. 3

    In miyar tasoyu sai ki dauko namanki da kika tafasa ki juye da ruwan naman duka,

  4. 4

    Sai ki jefa kanwa kisa maggi

  5. 5

    Idon ruwan nama yayi kadan sai ki kara sai ki rufe tukunyar taita dahuwa sai komi ya nuna

  6. 6

    Kizuba kubewa ki rufe sai kubewar tanuna sai ki sauke

  7. 7

    Saikuma tuwon shinkafa, inaga wanan bamasala bane kowa ya iyashi perfect

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
on
Abuja Nigeria

Comments

Similar Recipes