Steps
- 1
Da farko na wanke shinkafar tuwo, nazuba ruwa a tukunya yatafasa sannan nazuba shinkafar
- 2
Bayan tadahu saina tuƙa
- 3
Saina haɗa kayan miya na markaɗa, najuye a tukunya nazuba mai na ɗan soya
- 4
Saina zuba daddawa aciki
- 5
Saina zuba ruwan nama, daddawar taɗan ƙara dahuwa sannan saina ɗauko kuɓewa danayi grating nazuba aciki
- 6
Saina zuba maggi da gishiri saina rufe dan kuɓewar tadahu
- 7
Bayan ta dahu sai a kwashe
- 8
Tuwon bayan na luliyashi namasa kwalliya da tumatir a baki da ido. Hanci kuma da cucumber
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhumita Bishnu
-

Ghazala Naeem
-

Japanese Stuffed Shiitake Mushrooms (Easy to Prepare)🍄
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Rice Cooker Matcha Sponge Cake with Matcha Custard
Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Tran Truong
-

Nicky
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

khusboo bindal -

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Kalpana Solanki
-

Slyvin Opara Sylvester
-

Cake Horizons
-

humaerah_bae -

Mukta Shukla
-

Wachuka Waiharo
-

Neha Kapil Madhu
-

Tee's Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7071628








Comments