Paten wake

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

Ina matuqar sonshi,saboda Yana qara lafiyan jiki

Paten wake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ina matuqar sonshi,saboda Yana qara lafiyan jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko a jika wake da ruwa yayi kamar 1 hour

  2. 2

    Se a xuba manja a tukunya a saka a wuta idan yayi xafi axuba kayan Miya curry da thyme se a tseda ruwa

  3. 3

    Se a yanka albasa qanana a xuba aciki,se a xuba jikakken waken ajuye gaba daya

  4. 4

    Idan yayi a sauke,,aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes