Farar Shinkafa Da Wake da Miyar Cabbage Da Nama

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Gaskia Ina Son Kowani abinchi insa mashi Lawashi da Kuma Cabbage.. Munchi munji dadinshi Sosai

Farar Shinkafa Da Wake da Miyar Cabbage Da Nama

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Gaskia Ina Son Kowani abinchi insa mashi Lawashi da Kuma Cabbage.. Munchi munji dadinshi Sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupShinkafa
  2. 2 cupWake
  3. Medium Size Of Cabbage
  4. Lawashi
  5. Nama
  6. Kayan Miya
  7. Albasa, Kayan Kamshi da Sinadarin Dandano
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki Parboiling rice Naki, saiki kara Daura Rua kan tukunya Ki sa Rua kadan saiki kara Dafa wannan Shnkafar, Ki aje Agefe, Ki dafa Wake Ki aje Agefe,, Ki yanka Cabbage Naki, Da Lawashi Albasa duk Ki aje Agefe, Ki tafasa namanki Shima yaji Kayan Kamshi..

  2. 2

    Ki sa Mai A Tukunya kisoya d alvasa, Intai zafi kizuba Kayan Miyanki ta Soyo, kisa Kayan Kamshi D Sinadarin Dandano, Ki Juya Ki Kara Rufewa, Ki dauko Ruan namanki Ki zuba Aciki tareda Namar D kk Tafasa, kirufe Tukunya

  3. 3

    Bayan mintunah 3 kidawo kibude sai kisa Lawashi, Cabbage, albasa Ki Rufe ya turaru,, kartai lugub.. Saiki abinki.

  4. 4

    Zaki iya chin Miyar Da kowani irin Abinchi, Kamar Couscous, Taliya, Macaroni, Moimoi da sauran abinci irinsu Doya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes