Jollop cous cous

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
HaJaStY's delight
HaJaStY's delight @cook_26677585
Yobe
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. 1Cous cous
  2. 2Albasa manya
  3. 2Mai ludayi
  4. 9attaruhu
  5. 4tattasai
  6. Kayan dandano
  7. Curry
  8. Allaiyahu
  9. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke wayan danyenki sai kiyi yankasu ki jajjaga attaruhu da tattasai inkin gama sai ki daura tukunya a wuta kisa mai kisoya kayan danyen ki inya fara soyiwa sai ki sa ruwa ki zuba dandanonki da kayan kamshinki

  2. 2

    Inya tafasa saiki dauko cous cous dinki ki zuba da alaiyahun ki sai ki samu fork sai kidan warwasa shi sbd karya dunkule sai kibashi mintina kadan sai ki sauke done

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Cook Today
HaJaStY's delight
HaJaStY's delight @cook_26677585
rannar
Yobe

Similar Recipes