Baked Egg in Avocado

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#Worldeggcontest yummy baked egg for my family

Baked Egg in Avocado

#Worldeggcontest yummy baked egg for my family

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1avocado
  2. 2eggs
  3. Cucumber
  4. Lettuce
  5. Tomatoes

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu avocado ki haba ta biyu seki cire cikinsa kadan seki fasa kwai guda aciki kowane kisa a baking tray

  2. 2

    Sekisa a oven ma 10mn

  3. 3

    Seki yanka lettuce da cucumber ki hada dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes