Moringa juice

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

Wannan lemo yanada matukar amfani ajiki da Karin lafiya kuwa zai iyasha

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

minti 20mintuna
1 yawan abinchi
  1. Moringa(zogale) cup 1
  2. Cucumber half
  3. Honey 4tablespoon
  4. 1Lemon
  5. Ginger

Umarnin dafa abinci

minti 20mintuna
  1. 1

    Zaa tsinke zogale awanke cucumber da ginger awanke ayanka,asa ablender amarkada atace amatsa lemon tsami asa Zuma asa a fridge yayi sanyi sai asha.

  2. 2

    Baa bawa me kiwa

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

Similar Recipes