Cashew juice

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge wannan lemo yanada dadi ga kara lafiya bashida wahalar yida kashe kudi

Cashew juice

#kitchenchallenge wannan lemo yanada dadi ga kara lafiya bashida wahalar yida kashe kudi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10minti
mutum biyu
  1. 6Cashew fruit
  2. Sugar 4table spoon
  3. Black pepper kadan

Umarnin dafa abinci

10minti
  1. 1

    Zaki wanke cashew kiyanka kanana kisa ablender kisa ruwa,sugar, black pepper ki markada kitace.

  2. 2

    Kisa awaje mesanyi asha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes