Lemon zogale /Moringa juice Healthy juice

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#FPPC wannan lemo Yanada matukar muhimmanci ajiki ga dadi ga magani

Lemon zogale /Moringa juice Healthy juice

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#FPPC wannan lemo Yanada matukar muhimmanci ajiki ga dadi ga magani

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Rabin awa
mutum uku
  1. Moringa cokali 2
  2. 3Citta danya guda
  3. Kaninfari Rabin cokalin shayi
  4. 2Lemon tsami
  5. 4Lemon zaki
  6. 1Cucumber
  7. sugar syrup cokali uku
  8. Kankara

Umarnin dafa abinci

Rabin awa
  1. 1

    Ga kayan Hadin

  2. 2

    Dafarko zanwanke cucumber,lemona,citta infere inyanka Karama. Zansami blender inwanke inyanka cucumber,citta,kaninfari,zogale inmarkada intace.

  3. 3

    Lemon tsami dana zaki inyanka in matse sai in hada ruwan cucumber dana lemon zaki injuya.

  4. 4

    Indauko sugar syrup inzuba insa kankara injuya sai asha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

sharhai

Similar Recipes