Fish pepper soup

Amina's Exquisite Kitchen
Amina's Exquisite Kitchen @aminasexquisite199
Kano

Girkinnan yanada dadi sosae ga kuma qarawa jiki lapiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 minutes
Mutum 1 yawan a
  1. Kifi
  2. Maggi
  3. Kayan qamshi
  4. tafarnuwaAttaruhu,albasa da
  5. Lemon tsami/vinegar
  6. Mai
  7. Ruwa

Umarnin dafa abinci

30 minutes
  1. 1

    Da farko xaki fara gyara kifinki ki cire dattinshi seki wanke da lemon tsami ko vinegar sbd qarni ki wankeshi ki xuba a mazubi me kyau

  2. 2

    Seki wanke attaruhunki,albasa da tafarnuwa(optional) ki jajjagasu seki daka cittarki(kayan qamshi).

  3. 3

    Daga nan seki dauko tukunya ki dora ki hada kayan qamshinki da jajjagenki da kifinki tare da maggi da mai ki dorashi a wuya xaki xuba ruwa ne dai-dai misali ki barshi ya tafasa da xarar ya fara tafasa xakiji qamshin sa.Shikenan daga nan Fish pepper soup dinki ya kammala😀😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Amina's Exquisite Kitchen
Amina's Exquisite Kitchen @aminasexquisite199
rannar
Kano
Ina matuqar qaunar yin girki sosae
Kara karantawa

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
ga maganin mura bari mu aza ruwan shayi

Similar Recipes