Tura

Kayan aiki

  1. Zobo(qaramin kwano)
  2. Sugar(gwan-gwanin Madara babba)
  3. Ginger
  4. Lemun tsami(5)
  5. Lemon(for garnishing)
  6. Flavor(Rabin babban cokali)
  7. Joccy 3(Orange flavor)
  8. Bevi mix 3(berries)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa zobonki kina tacewa har sae Kinga ya cire jaa saw ki barshi ya huce

  2. 2

    Sai ki niqa ginger inki ki taceta ki ajiye...idan zobonki y huce sae ki kawo sugar ki zuba cikinshi kiyi ta motsawa har sae kinji sugar yabar motsi (alamun y narke kenan)sae ki zuba ginger inki ki zuba flavor,bevi mix,joccy sai ki motse sae ki kawo lemun tsaminki ki matsa ruwanshi cikin ruwan zobinki sae ki motse ki saka a fridge....

  3. 3

    Sae ki yayyanka lemon inki kanana har bawonshi sae ki zuba zuba a cup inda zakiyi serving zobonki....Asha dadi lafiya😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

Similar Recipes