Bread sandwich

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
mutum 1 yawan a
  1. Bread
  2. Eggs
  3. Kifi
  4. Kayan yaji da albasa
  5. Mangyada
  6. Kayan dandano
  7. Kayan kamshi
  8. Butter

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Nasoya kayan yajina tare da albasa, Mai, eggs, kifi, kayan kamshi da kayan dandano

  2. 2

    Sai na zuba a bread dina dana shafama butter na sa a toaster

  3. 3

    Nai toasting for 10 to 15 minutes

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum AF'AL Kitchen
rannar
Kaduna
I love any delicious food
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes