Soyayen Mankani / Fried cocoyam

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Da mun yara baa sarrafa mankani iya ka adafa muci hakanan gaya koda miya koda kuli kuli to gashi kuma ina son shi sena soya hakan kuma yafi dadi harde dana sa mishi sauce me yaji

Soyayen Mankani / Fried cocoyam

Da mun yara baa sarrafa mankani iya ka adafa muci hakanan gaya koda miya koda kuli kuli to gashi kuma ina son shi sena soya hakan kuma yafi dadi harde dana sa mishi sauce me yaji

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Mankani roba1
  2. Gishiri
  3. Mai don suya
  4. Sauce me yaji
  5. Soyayyen kwai

Umarnin dafa abinci

Minti 30mintuna
  1. 1

    Da farko zaki wanke mankaninki ki rage mishi kazanta se ki fere ki wanke ki saka a rariya ya tsane ruwa ki barbada gishi kadan

  2. 2

    Ki zuba mai a frying pan yayi zafi seki zuba ki barshi ya soyu se ya taso sama se ki kwashe kisa a rariya ya tsane mai

  3. 3

    Ga karin kummalo nan tareda da green tea sekun gwada mugan naku

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes