Kosan doya da tumatu souce

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Inazaune inatunanin yaya zansarfa doya gashi kuma shi nakeson indafa kawai sai nace bari nayi kosan doya kuma nayi yayi dadi sosai wlh kema kigwada kigani

Kosan doya da tumatu souce

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Inazaune inatunanin yaya zansarfa doya gashi kuma shi nakeson indafa kawai sai nace bari nayi kosan doya kuma nayi yayi dadi sosai wlh kema kigwada kigani

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. 1Maggi
  5. Sai gishiri kadan
  6. Mai don soyawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gurza doyanki da abun gurza kubewa sai kiyi blending dinsa amma kar yayi ruwa sbd bazaiyi kyauba kuma zaisha mai. Bayan kinyi blending sai kizuba maggi da gishiri kiyanyanka albasa kanana kizuba aciki kijajjaga attarugu kizuba shima aciki sai kijujjuyashi da kyau. Kidaura pan awuta kisa mai kisoya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes