Tuwon shinkafa

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

😋😋😋Masha Allah

Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara shinkafarki ki wanke ta ki zuba a tukunya ki dora a wuta zaki saka wutarki kadan ne SBD yanayi a hnkli idan y tsotse ruwan saiki tuka ki rufa mishi leda akai ki barshi y turara ki kara tukawa saiki kwashe zaki iya cin tuwonki d kowace irin miya nidai naci tawa d miyar taushe😋😋

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes