Kayan aiki

1hr 30min
3 yawan abinchi
  1. Ayaba guda10
  2. 6Madaran gari cokali
  3. 1Madaran ruwa guda
  4. 8Condensed milk cokali
  5. 3Farin cakulet da baki cokali

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Na bare Ayabata, nasa acikin injinin nika, nakawo madaran gari, ta ruwa duk nasa aciki,

  2. 2

    Nazuba kankara, na Kuna injinin, yanika Mani sosai,

  3. 3

    Nakwashe nasa a cups, nakawo cakulet, na barbada a sama,

  4. 4

    Yana da dadi sosai ga Kuma cika ciki

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Duk bunda akasama ayaba🍌 yana dadi 😋

Wanda aka rubuta daga

Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes