Beetroot smoothie

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Yana kara jini da lafiyar jiki, baby tace jinin yadan sauka, shine nayi mata, And Alhamdulillah she is much better

Beetroot smoothie

Yana kara jini da lafiyar jiki, baby tace jinin yadan sauka, shine nayi mata, And Alhamdulillah she is much better

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Beetroot guda ukku
  2. Apple biyu
  3. 1/4Water melon
  4. Peak milk na ruwa gwangwani 2
  5. Madaran gari cokali 4

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nafere jikin beetroot sannan na wanke na yanyanka, nawanke apple da water melon shima na yanyanka, nazuba a bleander na zuba ruwa na nikeshi

  2. 2

    Daya nuku sosai na juye madaran ruwa dana gari aciki na motsa

  3. 3

    Asha lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes