Alale

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Wannan alalen yahadu musamman ma shape inda ya bada

Alale

Wannan alalen yahadu musamman ma shape inda ya bada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1 da min 30.
5 yawan abinchi
  1. Wake
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Man ja
  5. Sinadaren dandano
  6. Curry
  7. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

hr 1 da min 30.
  1. 1

    Inkin wanke wake kikatsine Shi tsaf inya jika sai azuba su Albasa da attarugu da tafarnuwa akai a markado

  2. 2

    Asubamasa kayan kanshi da dandano sai a zuba soyayyan manja sai a Dan karamasa ruwa sai a dauko roban da za adafa alalale ashafesu da manja

  3. 3

    A zuba ruwa a tukunyar alale sai a jera robobin akai a rufe abari yanuna. Sai a juye a chi. Roban in ansa manja baya kamawa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes