Tsiren hanta da dankali

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Wanga Dadi ba a magana

Tsiren hanta da dankali

Wanga Dadi ba a magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 mnt
mutane biyu
  1. Slalellen hanta
  2. Albasa
  3. Yajin kuli
  4. Sinadarin dandano
  5. Soyayyen dankalin turawa

Umarnin dafa abinci

20 mnt
  1. 1

    Zaki zuba sulalellen hantarki,dankalinki a frying fan Sai ki zUba Albasa kisa Masa Mai kadan ki najuyashi su Dan soyu sai ki zuba yajin karagonki aki da kayan kanshi da dandano kiyita jujjuyawa.

  2. 2

    Zakiji kamshi ya game gun. Sai ki ringa jerasu a jikin sinke. Masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes