Gireba

mmn Khaleel's kitchen @cook_19001811
abu ne na al'ada akasar hausa ga dadi saukin a aikace ina fatan zaku gwada
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki tankade fulawa sai kisa akwano sai ki gishiri kadan ki sa suga daidai bukata tare da mai sai ki juya su kamar haka sai sun hade jikin ta yadda zaki iya mulmula su sai ki fara fitan dashape din su kar haka sai kisa a oven ki tura ra shi amma kada wuta yayi yawa kuma da wutar kasa zaki fara gasa shi in yay kamar min ti 20 xuwa 30sai ki kunna na saman haka zaki tayi har ki gama shikenan
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
Dambun nama
yanada saukin you Inka fahimceshi gasa nishadi Kuna Ina fatan zaku gwada #NAMANSALLAH. hadiza said lawan -
Gireba
Wannan girebar ta musammance ce tayi dadi sosai gashi kuma a toaster na yasa ta Safiyya sabo abubakar -
Gireba ||
Tana da saukin yi ga kuma dadi natashi ina kwadayin abunda zandan ci sai kawai gireba ta fadomin aikuwa take na tashi nayita sbd bata da wuya ko kadan Sam's Kitchen -
Egg rolls
#iftarreceipecontest# Egg rolls dinnan yayi dadi sosai nayi santi yara sunci sunji dadi ina fatan kuma zaku gwada kuji. Umma Sisinmama -
Cake
#myfavoritesallahmeal Wannan cake ga laushi ga dadi ga gardi abun ba'a cawa komai kan Ina fatan zaku gwada Dan jin dadin dandanon shi Sumy's delicious -
Gireba
Kanwata tana kaunar ta shi ne nace bara yau nayi mata bazata.na koya a wajen wata kakata wadda sana'ar ta ce.kuma tayi dadi Ummu Aayan -
Cheese rice 2
abinchin nan akwai dadi dan yara da maigidan suna son nayi musu ita Ina fatan zaku gwada. hadiza said lawan -
-
Nadaddan kwai
wannan girki ga dadi ga saukin dafatan zaku gwada Dan jin dadin iyalin Ku #mkk Sumy's delicious -
Donut
Wanan donut din yana da dadi sosai ga laushi sosai sai kun gwada zaku ji dadinsa #teamkatsina @Rahma Barde -
-
Dafa dukan taliya
Yannan girkin akwai saukin yi ga dadi sai kun gwada zaku bani labari Ammaz Kitchen -
Karas Smoothie
#StaysafeWann lokacin zafin Abu Mai sanyi yanada Dadi Wann abinkuma ga saukin yi Nasrin Khalid -
Toasted vanilla cake
Yana da dadi ga saukin hada nayi shine munyi break fast da iyalina Safiyya sabo abubakar -
Gireba
Inason cin gireba wannan ne yasa na gwada da kaina, shine yin farko kuma tayi kyau da dadi sosai.Tana daya daga cikin abin kwalamar da ake hadawa yayin da za a kai gara, ana yin ta a matsayin Sana'a, saka mata kwakwa yana kara mata dadi. Khady Dharuna -
Soyayyar shinkafa mai kala da lamun kayan lambu
Yanada dadi ga kuma sau ba wahala lamun kuma yana kara lafiya ina fatan zaku kwada ku gani Maryamaminu665 -
Gireba
Ina zaune naji Ina jin kwadayin yamma🤣 shine nayi gireba Ina sonta sosae Kuma tayi dadi Zee's Kitchen -
-
Chocolate bar cookies
Abu ne na musamma sbida yna da dadi yana kuma da ban shaawa ana iyaci hak ana sha d shayi Fatima Aliyu -
Kananun gurasa mai hade aciki
#suhurrecipecontest a gsky girkin nan na da dadi barima da sahur sbd yana darike ciki sosai iyalaina suna sun wannan girkin Ina fatan kuma zaku gwada dan jin dadin iyalan ku Sumy's delicious -
Gireba me shapes
Gsky Ina son gireba sosae shiyasa bana gjy d yinta don ko jiya nayi dazu ma Ina zaune naji Ina son ci b Shiri na tashi nayi Zee's Kitchen -
-
Gireba
Gireba wani nauin abin motsa bakine ah kasar hausa nayishi saboda Yara sunasonshi Maneesha Cake And More -
Gireba🍪
Na jima da sanin gireba kuma ina cinta a daa amma wannan shine karon farko danayi tawa sakamakon koya da nayi a wajen malamata @fyazil😋 thnx 2 cookpad😘 Zainab’s kitchen❤️ -
Milk cracker
Milk cracker Na da dadi sosai GA saukin yi,gashi baya Shan mai.sannan zaki iya cinsa haka ba sai kin hada da mahadi ba,gashi da auki.sai kin gwada,zaki iyama yara suje skul dashi ,kin huta da bada kudin break. R@shows Cuisine -
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14467860
sharhai