Soyayyar shinkafa mai kala da lamun kayan lambu

Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
Kano

Yanada dadi ga kuma sau ba wahala lamun kuma yana kara lafiya ina fatan zaku kwada ku gani

Soyayyar shinkafa mai kala da lamun kayan lambu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yanada dadi ga kuma sau ba wahala lamun kuma yana kara lafiya ina fatan zaku kwada ku gani

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Shinkafa kofi
  2. 2Shinkafa kofi
  3. Alsaba
  4. Alsaba
  5. Koren wake
  6. Koren wake
  7. Karas
  8. Karas
  9. Mangyada
  10. Mangyada
  11. Koren tattasai
  12. Koren tattasai
  13. Kayan kamshi
  14. Kayan kamshi
  15. Magi farar magi
  16. Magi farar magi
  17. Tafarnuwa
  18. Tafarnuwa
  19. Curry
  20. Curry
  21. Kayan hadin lemu
  22. Kayan hadin lemu
  23. Abarba
  24. Abarba
  25. Flavor mai alamar abarba
  26. Flavor mai alamar abarba
  27. Cucumber
  28. Cucumber
  29. Zuma ko sigar
  30. Zuma ko sigar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    In ya fara soyuwa saiki sa tafarnuwa ki soya tare in yayi sai kisa shinkafar ki dama kin riga kin wake kin sane ruwan

  2. 2

    Dafarko zaki bare Albasa dinki ki wanke sai ki yanka acikin tukunya sai kisa man gyada kadan ki soya.

  3. 3

    Sai ki fara soya shinkafan sai curry aciki ki soya inya soyu sai kisa ruwa aciki sai ki magi da kanshin ki aciki.

  4. 4

    Sai ki rufe in ya fara dahuwa saiki kawo Koren wake da karas din kisa aciki.

  5. 5

    In yanuna sai ki sauke aci dadi lafiya.

  6. 6

    Lemu kuma ki markada Cucumber dinki da ababarba dinki ki markada in kun markada sai ki tace kisa flavor mai alamar abarba sai kisa sigar ko zuma idon kina so sai kankara ko kuma wurin da zanyi sanyi. Asha dadi lafiya

  7. 7

    In ya fara soyuwa saiki sa tafarnuwa ki soya tare in yayi sai kisa shinkafar ki dama kin riga kin wake kin sane ruwan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
rannar
Kano
cooking is my dream,I really like cooking since I was a child. also cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes