Dafaduka Mai kayan lambu

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

akwaita da saukin yin babu wuya Ina fatan zaku gwada.

Dafaduka Mai kayan lambu

akwaita da saukin yin babu wuya Ina fatan zaku gwada.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
namutm shida
  1. shinkafar kofi hudu
  2. karas shida
  3. Koran wake goma sha biyu
  4. allarubu goma Sha biyar
  5. tumatir takwas
  6. albasa biyu
  7. Kori chokali daya
  8. kayan kanshi kadan
  9. mai

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Dafarko nagyra kayan miyana,na jajjaga su na ajje amajibi Mai kyau sannan na yayyanka kayan lambu, da albasa,Suma na ajje na zuba Mai awuta,yayi zafi najuye kayan miyar nasoyasu nakawo magi,Kori,kayan kanshi,gishiri,nazuba nadan bashi Wuta sannan natsaida ruwan dafadukan saida yatafasa sannan nawanke shinkafar, na zuba saina rage ruwan nabatta ta fara dahuwa sannan nazuba kayan lambun,nasa muchiya,najuya saina dan Kara ruwan dafadukan kadan narufe harta tsotse shike nan na sauke.

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes