Veggies noodles

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Zaria, Kaduna, Nigeria

Sbd yawancin muna sara tawace hanya xamu kara sarrfa indomie kaina nadafawa #OneAfrica

Veggies noodles

Sbd yawancin muna sara tawace hanya xamu kara sarrfa indomie kaina nadafawa #OneAfrica

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30Mint
2 yawan abinchi
  1. Indomie
  2. Kwai
  3. Carrot da cabbage
  4. Attaruhu da albasa
  5. Magggi da mai
  6. Curry*dankali

Umarnin dafa abinci

30Mint
  1. 1

    Dafa kwanki ki bare ki ajje agefe
    Ki jajjaga attaruhu da albasa,ki yayyanka carrot da cabbage da dankali, kixuba mai atukunya kixuba wann jajjagen naki kisoya sama sam.sae ki xuba ruwa yacce kixuba dankalinki idan yafatsa sae ki zuba indomien kixuba maggi da curry kixuba carrot dinki,idan takusa dahuwa sae kixuba cabbage din idn ta dahu sae ki sauke kixuba a plate kisaka.kwanki kichi shkn

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

Similar Recipes