Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Attaruhu d albasa
  5. Maggi
  6. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dafa dankalinki tare da kwai su dahu,byn sub dahu ki sauke ki bare dankalin kwan ma ki bareshi.ki yayanka dankalin kanana kwan ma haka.ki jajjaga attaruhu d albasa ki kawo frypan kixuba mai kadan kifasa kwai ki soya shi amma dagar gazashi xkyi idn yu sae ki juye
    Ki kara xuba mai a pan kixuba jajjagenki ki sa maggi da curry kisoya sama sama sae ki kawo danklnki da kwanki wayanda kika ynka kixuva akai kita juyawa yy kmr minti biyr kina juyawa sae ki sauke kijuye a abu kixuba wann dagargajen kwa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

sharhai

Ummy Alqaly
Ummy Alqaly @Ummys_kitchen
Please ki bamu recipe din filled doughnuts dinda kikayi posting sis

Similar Recipes