Mix Fruit Juice

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Abarba
  3. Orange
  4. Lemon juice
  5. Mango
  6. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara kankana da abarba da mango sai ki wanke kiyi blending dinsu sai ki tace. amman mango din kadan ake sawa bada yawa ba.

  2. 2

    Zaki wanke orange dinki sai ki yanka ki matse a kwano me kyau.

  3. 3

    Zaki sami roba me kyau sai ki zuba juice dinki aciki ki zuba lemon juice da orange juice aciki sai kisa sugar kadan da kankara sai ki juya asha da iyali.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes