Pear juice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Maigida na naso fruits da vegetables sosai shiyasa bana rasasu a fridge, to gudu kada ya lalace yasa nakanyi juice din wasu

Pear juice

Maigida na naso fruits da vegetables sosai shiyasa bana rasasu a fridge, to gudu kada ya lalace yasa nakanyi juice din wasu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Pears
  2. Lemon juice
  3. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke pears ki yanka kisa a blender kisa ruwa kiyi blending

  2. 2

    Seki tace kisa lemon juice da sugar kisa a fridge yayi sanyi ko kisa ice

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes