Fanke

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Yayi dadi sosai yarana suna son fanke .so Ina yimusu shi musamman a week end

Fanke

Yayi dadi sosai yarana suna son fanke .so Ina yimusu shi musamman a week end

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFulawa
  2. Yest 1spn
  3. Sugar 4spn
  4. Mai nasuya
  5. Salt pinch

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na tankade fulawa sainaxuba yest da sugar, pinch of salt na dama nasashi awuri mai dumi kamar 30-40min sainasa mai awuta nasoya

  2. 2

    Naci nawa da tea as break fast

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

Similar Recipes