Cocumber juice

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

#ramadansadaka Ga sauqi,ga qara lafia ajiki Ina matuqar sonsha

Cocumber juice

#ramadansadaka Ga sauqi,ga qara lafia ajiki Ina matuqar sonsha

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cocumber
  2. Citta
  3. Sugar
  4. Lemun tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafar awanke cocumber se ayanka kanana,sannan a kankare bayan citta se wanke cittan ayanka shima kanana

  2. 2

    Se axuba cocumber da citta acikin blender ayi blending dinshi yayi laushi sosai,se a tace shi

  3. 3

    Sannan a daura ruwa a tukunya idan yayi xafi a xuba sugar aciki yatafasa sosai sannan a sauke

  4. 4

    Se a xuba ruwan sugar din cikin hadin cocumber da aka tache se a juya sosai yahade,sannan asa fridge yayi sanyi...asha lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

Similar Recipes