Pineapple and grapes mocktail

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

Ramadan Mubarak 🌙

Pineapple and grapes mocktail

Ramadan Mubarak 🌙

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45minti
3 yawan abinchi
  1. 1Abarba
  2. Bunch 1 n grapes
  3. Sugar
  4. Kankara

Umarnin dafa abinci

45minti
  1. 1

    Ga fruits din d muke bukata

  2. 2

    Da farko xaki wanke grape dinki ki zuba a blender ki markada ki tace ki zuba sugar

  3. 3

    Sai ki dauko abarbar ki itama ki yanka ki markada

  4. 4

    Ki zuba sugar ki juya sosai

  5. 5

    Sai ki dauko cups dinki ki xuba kankara a ciki kmr hk

  6. 6

    Sai ki xuba grapes juice dinnan a jikin roba ki xuba a hankali akan kankarar

  7. 7

    Sai ki dauko ruwan abarbar nan shima ki xuba a jarka ki tsilala akan kankarar a hankali

  8. 8

    Shikkenan kin gama

  9. 9

    🥰🥰

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

Similar Recipes