Matcha green tea

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
1 yawan abinchi
  1. 1 1/2 cupRuwa
  2. 1satchet na matcha tea
  3. Vanilla extract

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Ki samu ruwa ki dafa shi yakai hundred degree saiki sauke ki juye kisa matcha din akofin ki juya shikenan

  2. 2

    Inkinason cold one ne saiki Bari ya huce kisa a fridge Yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes