Kayan aiki

  1. 2 cupFulawa
  2. 1/2 cupMadara
  3. Suger 1/4cup
  4. Baking powder tsp 1
  5. Peach salt
  6. 1egg
  7. Bushashen inibi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisamu bowl kizuba fulawa baking powder salt suger kijuya saiki kawo egg kifasa saikikawo vanillah saikizuba itakuma madara kizuba idan taruwace idankuma bata ruwabace ki kwabata kizuba

  2. 2

    Kijuya sosai saiki kara ruwa yazamana kamar zakiyi wainar fulawa amma. Yafi nawaina kauri

  3. 3

    Saiki dora nonstick kishafa butter kibarshi yayi zafi kadan saiki Sa kullinki akai saiki kawo inibi ki barbada idan yayi kidan juyashi daya bangaren yana dadi sosai asha da tea ko haka

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes