Fluffy pancake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. &1/2 cups of flour 1
  2. 3satchets of milk
  3. 1-2egg
  4. 3 Tsugar
  5. 2 Tbutter
  6. 1/2 Tbaking powder
  7. 1/2 tsalt
  8. &1/2 cups of water 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade fulawa, kisa baking powder ki cakuda, ki zuba Madara sai kisa ruwa ki narkadda ita, kisa sugar, gishiri

  2. 2

    Sai ki fasa kwai kisa, kisa butter Sai miyi mixing da kyau, sai ki zuba tankadaddar fulawa da Kika hada da baking powder ki mixing da kyau

  3. 3

    Bayan yayi ki aje yayi rest na minti 10 sai ki shafa Mai a frying pan ki azata Kan wuta tayi zafi

  4. 4

    Sai ki zuba idan yafara haka, sai ki juya.. sai aci da Zuma tareda tea

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes