Pancake

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Gasauki ga Dadi ba bata lokaci inayinsa a breakfast 🥞

Pancake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Gasauki ga Dadi ba bata lokaci inayinsa a breakfast 🥞

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1koyi
  2. 1/4 cupfulawa
  3. 1 tbssugar
  4. 1/2 tspzuma
  5. 1/2 tspbaking powder
  6. 1 tspruwa ko madara
  7. Flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakifasa koyinki kisa sugar kibuga yayi kunfa

  2. 2

    Sekisa fulawa da bakin powder

  3. 3

    Se kigarwaya yahade

  4. 4

    Sekisa ruwanki ko madara ki garwaya sekisa flavor shikenan kigarwaya yahade kirufe kibarsa zuwa minti 15

  5. 5

    Se kisa kaskon ki akan wuta wuta kadan Amma sekishafa mata mai se kizuba kullin kigasa

  6. 6

    Inyayi koyi koyi sekijiaya

  7. 7

    Shikenan ahaka har Zaki gama

  8. 8

    Sekisa Nutella atsakiyan

  9. 9

    Sekidaura wata akai shikenan kingama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes