Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu tsamiyarki ki wanketa sosai kidorata akan wuta kisa kaninfari kisa citta kisa ki wanke naa naa kisa kibarshi yadahu
- 2
Idan yayi kisauke kitace kibarshi yahuce kisa suger da kankara idan kuma babu kisa a fridge yayi sanyi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Lemon tsamiya


Lemon tsamiya🥤
Nayishi ne don kanwata tana sonshi sosai Kuma yayi dadi sosai 😋😋😋


Lemon tsamiya
Yana kara Lpia


Tamarind juice (lemon tsamiya)
Yana dadi matuqa ga amfani ga lapiyar jiki.#Ramadansadaqa


Lemon tsamiya
#ramadansadaka


Juice din tsamiya


Lemon tsamiya
Lemon tsamiya yana daga cikin lemuka na gargajiya a qasar Hausa, yarana suna son fanke shine na hada musu da lemon tsamiya.


Lemon Tsamiya
Ga dadi ga dandano inason lemon tsamiya


Lemon tsamiya
Akwai dadi


Lemon tsamiya
Naji dadin lemon sosai na ajiye shi a fridge kwanana biyu inasha domin yayi matuqar min dadi


Lemon Tsamiya me cocumber
Ena son lemon Tsamiya sosae nayi shine don me gida da xae dawo dg tafiya


Lemon tsamiya girki Daga mumeena's Kitchen
#kanogoldenapron A gaskiya Shi Sai wannan lemon Yana d Dadi sosai sannan yana taimakawa sosai wajen inganta lapiyar jiki


Lemon tsamiya
Wannan lemo akwai dadi van taba tunanin haka yake da dadi ba sbd bae taba birgeni in shaa ba,sae naga kowa yana sonsa nace nima Bari na gwada naji yadda yake.


Tamarind Juice
Yanada dadi sosai musamman idan yayi sanyi sosai😋😋


Lemon tsamiya
#layya


Lemun tsamiya (tamarind juice)
#kadunastate


Lemon tsamiya


Lemon tsamiya
😋😋


Lemon tsamiya


Lemon tsamiya
#PAKNIG


Lemon tsamiya


Lemon tsamiya
#kanostate


Lemon tsamiya


Kunun tsamiya
Yana da dadi sosai.


Lemun tsamiya


Lemon tsamiya
Lemon tsamiya yana taimakawa wurin sa abinci yai digesting da wuri.


Juice din tsamiya da citta
Yana Kara lafiya a jiki


Juice din tsamiya da citta


Kunun tsamiya
Kunun tsamiya yana da matukar dadi musamman a wannan yanayi na zafi da ba'a iya cin abinci sosai.


Zobo
Ina sanshi saboda Yana da dadi sha ga saukin hada

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15098212
sharhai