Lemon tsamiya

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsamiya
  2. Citta danya
  3. Kaninfari
  4. Siga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jiga tsamiyarki

  2. 2

    Ki markade Dan yar cittarki da kaninfari

  3. 3

    Idan tsamiyar ta jigu sai Ki cire yayanta

  4. 4

    Ki hade ta da cittar mai kaninfari sai Ki tace Ki saka siga

  5. 5

    Sai Ki saka a gidan sanyi shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes