Lemon Tsamiya

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

Ga dadi ga dandano inason lemon tsamiya

Lemon Tsamiya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ga dadi ga dandano inason lemon tsamiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsamiya
  2. Citta
  3. Kanin fari
  4. Na'a-na'a
  5. Suga
  6. Kokumba

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke tsamiyarki saiki zuba a tukunya ki saka na'a-na'a da citta da kanin fari ki zuba zuwa ki daura a wuta.

  2. 2

    Inta dahu saiki tace ki kara ruwa, saiki samu karamar tukunya ki saka suga da ruwa ki daura a wuta ki jujjuya harya narke saiki barshi yayita dahuwa tsahon minti biyar saiki sauke ki juye cikin tsamiyar nan taki, ki saka a firji in kika tashi sha zaki iya yayyanka kokumba.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes